May 22, 2024

Sirrin Mata da Maza Zallah
1- Ki Nisanci Duk Wata Kawa Da Zata Dinga Bayyana Miki Tsaraicinta.

2- Kada Ki Yarda Kawarki Ta Yabaki Ta Fuskar Sha’awa.

3- Ki Guji Kawar Da Zata Dinga Rungume Ki Da Nufin Wasa.

Sirrin mata

4- Ki Tsoraci Kawar Da Zata Dinga Kunna Miki Fina-Finan ‘Yan Madigo (Lesbian).

5- Kada Ki Yarda Kawarki Ta Kama Hannunki Na Tsawon Lokaci Ta Jima Tana Shafa Miki Hannu, Da Sannu Zata Kai Ga Mabudin Sha’awa Shine Ta Fara Shafa Miki Kirjinki.

6- Ki Nisanci Kawar Da Zata Dinga Yawan Shafa Gashin Kanki.

Hausa Novels Complete Documents

7- Ki Kauracewa Kawar Da Za ta dinga Yawan Kwanciya Ajikinki Batare da Wani Dalili Ba.

8- Ki Kyamaci Kawar Da Akodayaushe Zata Dinga Son Ta dinga Ganin Jikin ki, Kamar Kirjin Ki Da Bayan Ki Zuwa Kasan Marar ki.

9- Ki Rabu Da Kawar Da Za Ta Dinga Yawan Yi Miki Kyaututtuka Masu Tsada Ba Bisa Dalili Ba.

10- Ki Bar Kawar Da Take Yawan Jan Ki Zuwa Gidan Kawayenta Wa’yanda Bakisan Su Ba Kuma Basu Da Mazaje Koma Suna Da Mazajen, Amma Wa’yanda Ki Ka Ga Suna Yawan Kulewa Cikin Uwar Daka Ko Suke Yawan Tafawa Suna Rungumar Juna, Ko Kwanciya Akan Cinyar Juna Ko Suke Yawan Cire Tufafinsu Agaban Juna Ko Wanka Tare.

11- Ki Kyamaci Kawar Da Bata Da Hira Sai Hirar Mace ‘Yar Uwar ta.

12- Ki Guji Kawar Da Ba Ta Son Yawan Mu’amala Da Maza Amatsayin Samari Ko Masoya, Amma Ta fi Mu’amala Da Mace ‘Yar Uwarta Matuka Ainun.

13- Ki Kauracewa Kawar Da Take Da Sha’awar Kallon Fina-Finan Batsa Musamman Irin Na Mace Da Mace (Lesbian).

14- Ki Fita Sha’anin Kawar Da Ake Yada Jita-Jitan Tana Madigo (Lesbian).

15- Ki Rabu Da Kawar Da Take Mu’amala Da Kawaye Masu Madigo (Lesbian) Koda Ita Ba ta Yi Domin Kallon Mai Yi Akeyi Mata Kema Haka Za’a Yi Miki Kallo.

16- Ki Yakice Kawar Da Take Zaman Kanta Agidan Da Ta Kama Take Haya Kuma Mata Ke Taruwa A Gidanta.

17- Ki Fita Sha’anin Kawar Da Ba Ta Jin Kunyar Cewa Aga-Aga, Na Kirji Ko Baya Ko Kasan Marar Juna.

18- Ki Hakura Da Kawar Da ‘Yan Madigo Ke Burgeta Koda Ita Ba Ta yi.

19- Ki Kyamaci Kawar Da Take Yawan Yabon Surorin Jikinki Irin Kirjinki Da Mararki Da Bayanki.

20- Kiyi Tir Ki Kuma Guji Tareda Kyamatar Kawar Da Kuna Haduwa Maimakon Tamiko Miki Hannu Kuyi Musabiha Sai Dai Takai Hannu Ta Daki Bayanki (Mazaunanki) Ko Ta Dan Shafa

Kirjinki.

Idan Siffar Kawarki Ya Burgeki Sai Kice “Masha Allah”.

Ku Isar Da Wannan Sakon Ga Mata, Don Tseratar Da Su Daga Wuta.

Allah Yasa Mu Dace,

Related Posts
Dowload Abban Sojoji Hausa Novel: Complete Popular Book 1, 2 3 and Reviews

Abban Sojoji is a popular Hausa novel written by Hafsat Bature, also known as Boss Lady. The novel tells an Read more

Dowload Kalaman Soyayya Hausa Novel Complete PDF

  A--Agaskiya ina sonki. B--Babban burina na aureki. C--Cuttar sonki batada magani a gurin likita. D--Daddadan lafazinki kan sanyayamin rai. Read more

Dowload Alkawarin Macijiya Hausa Novel Complete PDF

Alkawarin Macijiya is a popular Hausa novel that has gained a lot of attention in recent years. The novel tells Read more

Download A SANADIN MAKWABTAKA Hausa Novel Complete PDF

A SANADIN MAKWABTAKA is a popular Hausa novel that tells the story of a young woman named Aisha who falls Read more

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

65d48F